<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ni Ne Mai Ikon Tada Matattu LW498</title>
<lyrics>[V1]
 Ni ne mai ikon tada matattu
 Wanda ya bada gaskiya gareni,
 Ko ya mutu, za ya rayu,
 I, wanda ya ke bada gaskiya gareni,
 Ba zai hallaka ba.
 Tune-
 Category: Waƙoƙin Yara</lyrics>
<hymn_number>498</hymn_number>
</song>